Assalamu Alaikum Ya Yan Uwa Da Abokan Arziki Yau Kam Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zaka Chanzawa Folder Icon Styles A Kwanfuta
Nasan Wasunku Dayawa Suna Ganin Ana Chanzawa Wa Folder Kwanfuta Style Daga Default Zuwa Sauran Style Din Da Mutum Yake So Tau Yau Zamuyi Bayani
DOMIN SANIN YADDA ZAKAI BIYOMU
1==> Idan Kaje Kan Folder Da Kakeson Chanzawa Style Din Sai Kaje Chankasa Zakuga Ansa ‘PROPERTIES’ Sai Kashiga Kana Shiga Za Budema Shafi Kamar Haka
Idan Ya Bude Ka Duba Daga Sama Zakaga Inda Akasa ‘CUSTOMIZE’ Sai Kai Danna Sa Zakaga Ya Budema Kamar Haka
Idan Ya Bude Zakaga Inda Akasa ‘CHANGE ICON….’ Sai Ka Danna Sa Zakaga Ya Budema Wasu Icons Sai Kazabi Wanda Kakeson Ya Zama Shine Icon Folder Dinka Sai Kai Double Click Zakaga Ya Dawo Da Kai Wajan Change Icon A Kasa Zakaga ‘APPLY’ Sai Ka danna Zakaga Folder Ta Chanza Zuwa Icon Din Daka Chanza Mata Sai Ka Danna ‘OK’
Shikenan
Idan Kuma Kanaso Ka Dawo Mata Da Tata Sai Ka Koma Wajan Zabar ICON Din A Kasa Zakaga Ansa Restore Default Kanayi Sai Kai Apply Sai OK
Bayanai Na Musamman Yadda Zaka Fito Da Desktop Icons A Kwanfutarka Bayan Format
Add Comment