INsha Allahu Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaka Chanza Wa Wayarka Font Styles a Android Taka Wadda Kake Aiki Da Ita A Hannunka
To Ga Masu Bukata To Ga yadda Zaku Chanza Wa Wayarku Kirar Andriod Font Styles
KAMAR HAKA
1==> Da Farko Dai Ku Tabbatar Kunyi Root Na Wayarku Kirar Android Idan Baka Iyaba To Gashi
Yadda Zakuyi Root Din Ko Wace Irin Android
2==> Idan Kayi Root Dinta Sai Kaje Kai Download Na IFont App
Ko Kaje Playstore Na Wayarka
3==> Idan Ya Gama Install Sai Ka Budesa Zakaga Ya Baka Zabi Na Language
Sai Ka Zabi Yaren Da Kakeson Font Nasa Kamar Haka
Idan Ka zaba Zai Kaika Wani Waje Kamar Haka
Sai Ka Zabi wanda Kakeso Idan Ka danna Zai Baka Zabi “Download Ko Return”
Idan Kana Son Kasa Shi Sai Ka zabi Download Kamar Haka
Idan Yagama Download Zaiyi Install Bacin Ya Gama Zai Nunoma Set Kamar Haka
Sai ka zabi Set Idan Ka Zaba Zai Baka Zabi Sai Ka Danna Ok
Idan Ka danna OK Zai Tambayeka Kai Restart, Sai Kai Restart Din Wayarka
Insha allahu Ka Chanza Ma Wayarka Font Style
Allah Ya Bada Sa,a
Karanta Yadda Zaka Chanzawa Wayarka Kirar Samsung Font Style ko Size
Add Comment