Insha Allahu Yau Muna Tafe Da Bayanin Kan Yadda Zaka Chanza Wa Android Naka Style Na Font Text Nata Kamar Samsung
Yau Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaka Chanza Font Styles Tare Da Go Launcher Ex App
Sabi Da Nasan Wasu Da Yawa Suna Son Chanza Wa Android Tasu Font Styles Ko Size
1==> Kaje Kayo Download Na Go Launchers Anan Ko Google Play Na Wayarku
2==> Sai Kuma Kai Download Na Go Launcher Font Anan Ko Google Play
3==> Idan Kai Install Nasu Ka gama Sai Ka Dora Launcher Wato Go Launcher Idan Ka Dora Sai Ka Koma Home Na Wayarka
Sai Ka Danna Inda Menu Button Din Wayarka Yake Wata Wayar Nata A Dama Yake Wata Kuma A Hagu Wato Kuma Babu
To Idan Ka danna Preferences Idan Ka Shiga Zakaga Font Sai Kashiga Zakaga Duk Font Din
Sai Ka Zabi Wanda Kakeso Kasa
Idan Kuma kana Da Font Pack Sai Kai Extract Sai Sa Shiga SDCARD/GOlauncher Ex/font
sai Ka Zubasu A Ciki
Idan Kasa Wanda Kakeso Sai Kai Reboot Ko Restert Na Wayarka
Insha Allahu Zakaga Ka Chanza Ma Wayarka Style Na Rubutu Idan Baka Gane Ba kai Comment
Karanta Yadda Zaka Chanzawa Wayarka Kirar Samsung Font Style ko Size
Yadda Zaka Chanza Wa Wayarka Font Styles Tare Da IFont App
Add Comment