bloggin

Yadda Zaka Chanza Template A Blogger Dinka Da Android

Kamar yadda wannan Yake A  Sama Ai Kunga Ba Ai Niyin Template Din Bane Wanda Blogger Take Zuwa Da sHiba Da FarKo Idan Kai Login A Account Naka Na Blogger Amma Da Firefox Ta Andr1oid Sai Kai Click A Inda Na Ja Line

 Idan Ya Bude Zai Nunoma Wani Waje Kamar Haka

Sai Kaje Inda Naja Ma Line Wato Mai Suna Template Kai Click A Kansa Zai Nunoma Wani Gu Kamar Haka 

 Sai Kaje Inda Naja Wa Line Backup/restore Kai  Click A Kai Zai Budo Wani Dan Karamin Page Kamar Haka

Sai Kai Click A Kana Browser Idan Ya Bude Sai Ka Zabi Inda Template Dinka Yake Kamar Haka

Kanogurus.xml da dai sunan da kukasama sunan da naku yake dashi amma dole a karshe .xml yazo Kuna Zabar File Zata Dawo Daku Karamin Page din sai Kuyi Click Kan Upload Zai Yi Loading na Wasu Yan Mintuna Sai Ta Dawo Dakai Page Template Shikenan Ka Gama Upload
Domin Download na Template

Shiga Nan

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.