Yan Uwa Da Abokai Da Fatan Anyi Sallah Lapiya Yau Muna Tafe Da Bayanin Kan Yanda Zaka Chanza WaKowace Iriyar Waya Version Nomber Matukar Tana Daukar Root
Idan Baka Iya Root Ba Shiga Nan
Idan Kuma Anyi Mata Root To Ga Abinda Zaka Tanada
Zamu Fara
==>Kaje Google Play Wato Playstore Na Android Kayo Search Na Root Browser
Idan Kagama Install Nasa Ya Bude Sai Nemo Folder Mai Suna System
Sai Ka Danna Wannan Folder Sai Kai Kasa Zakaga Build.prop
Idan Kai Dannan Ta Zakaga Baka Options Sai Ka Zabi Editor-QEdit
iDan Kashiga Zaka Ta Budema File Din Kamar Haka
Sai Ka Dubo Irin Wanda Kaga Anzagaye Da Jan Line Wato
ro.build.version.release=Zakaga Version Na Wayarka a Gaba Idan V4.1 ce ko V4.2.2 ce dik Zaka Gani Dan Kagama Sai Ka Danna Save
Idan Tai Save Sai Ka Kashe Ka Kunnan Kaje Wajan Duba Version Zakagani
Add Comment