Yau Insha Allahu Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaka Chanza IMEI Na Tecno Comon C8
Da Farko Dai Ka Tabbatar Kayi Root Din Wayarka Kirar Tecno C8 Idan Baka Iyaba Shiga Nan
Yadda Zakai Root Din Tecno Comon C8 Batare Da Pc ba
Idan Kayi Root Dinta Shike Nan Zamu Fara Bayani
Matakai
==>Kayo Download Na MTK Engineering Mode App Anan
==>Idan Kai Install Nasa Kai Open Zakaga Ya Bude Kamar Haka
Sai Ka Zabi MTK Settings
Idan Ya Bude Zakaga Zabi CDS Information > Radio > Phone1 ko Phone2
Sai Ka Zabi Wanda Kakeso Ka Chanza Masa IMEI
Idan Kazaba baya Yagama Budewa Zakaga Ya Budema Wani Page Kamar Haka
Idan YaBude Sai Ka Rubuta E Sai Ka Zabi Na Farko Wato AT+EGMR=1,7,””
Ida Zakasa IMEI Din Shine Tsakiyar “SA IMEI ANAN”
Idan Ka Gama Sawa Sai Ka Danna SEND AT COMMAND
Amma Fa IMEI GUda SHabiyar Akesawa
Idan Ka Tura Sai Kaje Kasa Wayarka a Flight Mode wato Offline Mode Zuwa Wasu Yan Sakanni
Sai Ka Cireta Daga Shi
Domin Dubawa Idan Ya Chanzu Ka Kira *06#
Ayi Sallah Lafiya
Add Comment