Insha Allahu Yau Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zaka Bude Page Ko Group A Wannan Sabon Shafin Musayar Basira Da Sada Zumunci
Wanda Yake A Tsarin Hausa
1=> Da Farko Dai Idan Kaje Ka Hau Browser Dinka FireFox Ko Chrom Kana Shaga Kasa
Idan ya Bude Sai Ka Duba Daga Gefen Saman Browser Din Kamar Haka
Kana Dannawa Zakaga Ya Budema Wani Wajan Zabi Idan Ka Duba Zakaga Request Desktop site Kana Dannawa zakaga Yana Loading
Iya Gama Budewa Zai Budema Kamar Haka Idan Ka Duba Inda Muka Zagaye Da Jan Rubutu Guda Biyu Ne Zakaga Babban Wata Akwati Ce Ansa Enter Your Email A Gaba Ansa Subscribe
To Amfaninsa Shine Idan Kasa Email Naka Zaka Dinga Samun Duk Wani Sababbin Bayanai Na Wannan Shafin Ab Email Naka
Shi Na Biyu Zakaga ( X ) Shi wannan Yana Nufin Cancel Kana Yi Zai Budema Home Page Na Site Din
Da Zarar Ya Budema Daga Sama Zakaga Zauruka Da Shafuka
Zauruka Yana Nufin Group Shikuma Shafuka Yana Nufin Page Idan Ka Shiga Wanda Kakeso Zai Loading….
Iya Gama Loading Zai Budema Kamar Haka Zakaga Browser Groups Da Kuma My Groups Da Create New Group
Sai Ka Shiga Create New Groups Zakaga Ya Budema Inda Zaka Cike Information Na Group Din Ko Page
Insha Allahu Ahankali Duk Zamu Dinga Kawo Muku Post Akan Abinda Ya Shafi Wannan Babban Shafin Kuna Iya Searching Namu A Wannan Shafin HausaTutorials
IDan Baku Ganeba Kuyi Comment
Add Comment