Android

Yadda Zaka Bude Gmail A sauqaqe Tare Da Android

Ina Ma Yanzu Da Abokai Barka Da Shigowa Goman Kashe Allah Kasadamu Da Alkaireen Dake Cikinsa

Da Farko idan Kashiga Google Play Zasu Bukaci Kasa Gmail Kamar Haka

Idan Kana Dashi Sai Kashiga Existing Kai Login
Idan Kuma Baka Dashi Sai Kashi Ga New
Kana Shiga Zai Budema Page Kamar Haka

Idan Ya Bude Zakaga Akwai First Name Da Last Name Kacike Su
Sai Kai Click Akan Arrow Right Zai Budema Page Kamar Haka

Idan Ya Bude Zakaga Inda Zakasa Sunan Email Dinda Kakeso
Idan Kasa Sai kai Next Bacin Kayi Idan Sunan Da Kasa Akwai Mai Irinsa To Zata Kaika Wani Page Zakaga Akwai Wajan Zabar Gmail kamar haka

Sai Kashiga Touch For Suggestions Zakaga Ya Budema Gmain Name Sai Kazabi Wanda Ya Fima Sauki Sai Kai Try Again

idan Kuma Babu Mai Irinsa Zai Kaika Wajan Sa Password
Akwati Na Farko Kasa Passowrd Din Da Kakeso Na Biyu Ka Mai Maita Irin Na farko sai Kai Next

Idan Kai Next Zai Budema Page Kamar Haka Sai Ka Shiga
Set Up Recovery Options

Idan Kashiga Zai Budema Wannan Page Din Sai Kasa Nomber Sim Dinka Sai Kai Next

Idan Kai Next Zai Budema Finiah Account Sai Kai Accept

Bacin Kashiga Zai Budema Page Kamar Haka Zai Bude Page Kamar Haka
Zakaga Ya Baka Wani Image Da Wani Rubutu akai To Rubutun da Ya Fito Akai Shi zakasa Kamar Haka

Idan Kai Next Inma Bakai Dai dai ba Kasa Dai Daiba Zai Sake Dawo Dakai Page Din Idan Kasa Dai Dai Kuma Zai Budema Page Kamar Haka Amma Ba Kasafai YA Fiye Nuno Saba

Sai Kashi No THANKS

Sai Kajira Ya Gama Loading Ina Sha Allahu Ka Bude Gmail Kuma Zaka Iya Aiki Dashi A Ko Ina Dik Inda Kaji Ance Asa Email Zaka Iya Aiki Dashi

Idan Kana Bukatar Abudema Kane Memu Ta Wannan Nomber 08148337698
Akan N100 Kacal

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.