Yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Akan Yadda Zaka Boye
Last Seen Dinka Na Whatsapp
ko Profile Photo
Ko Status
Ba Wanda Zai gani Sai Wanda Kayi Save Na Number Dinsa A Contact Na Ka
In Kuma Kaga Dama Ba Wanda Zai Gani
Ku Biyo Mu
==================================================
Da Farko Dai Ka Je Ka Shiga Settings Idan Ka Shiga Zai Baka Zabi Kamar Haka
Sai Ka Shiga Account Nanma Idan Kashiga Zai Baka Zabi Kamar Haka
==================================================
Sai Ka Shiga Privacy Idan Kashiga Zakaga Ya Budema Kamar Haka
=================================================
Who Can See My Personal Info-
===========================
Kana Danna Last Seen Zai Baka Zabi Kamar Haka Sai Duba Kaga Wanne Kake So Kasa
My Contact – Shine Wanda Kai Save Na Numbersa Zai Gani
No Body- Ba Wanda Zai Gani
Everyone- Kowa Da Kowa Zai Gani
Ku Yi Share Zuwa ga Abokanku Na Facebook Twitter Whatsapp
Add Comment