Insha allahu yau Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zaka Boye Files Ko Folder A Kwanfuta
Dalilin Da Yasa Wasu Suke Boye Folder Ko File Shine Dan Kada Adinga Yi Musu
Bincike Kodai Sun Boye Sane Sabi da Da Tsaro Badan Tsoro Ba.
Yau Kam Insha Allahu Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaku Boye Kayanku
Da Farko Dai Idan Kaje Kan File Naka Ko Folder Da Kake Son boyewa
Sai Ka Danna Right Click Zaka Ga Ya Budema Kamar Haka
Sai Kashiga Properties Idan Kashiga Zai Budema Wani Shafi Kamar Haka
Idan Ka Duba Zakaga Akwai Wata Akwati Kusa Da Hidden Sai Kai Mata Mark Kamar Haka
Idan Kai Mark Sai Kai Kasa Zakaga Apply Sai Ka Danna Apply Sai Ka Danna “ok” Zakaga Files Din Ko Folder Ta Bace Kamar Haka
Shikenan Zaka Ga File Din Babu To Yanzu Sai Kuma Bayani Kan Yadda Zaka Da Wo Dashi Wannan File Din KoFolder
=>> YaddaZaka Fito Da Files Ko Folders Din Da Aka Boye A Kwanfuta
Insha Allahu Shima Zamuyi Bayanin Sa
Add Comment