Insha allahu Zamuyi Bayani Kan Yadda Zakai Extract Na Zip Ko Rar File A Android
Da Farko Dai Kaje Playstore Wato Google Play
Sai Kai Search Na Easy Unrar
Idan Ya Gama Install Sai Kashiga
Idan ya bude sai kaje folder Da Zip file dinka yake ko Rar Sai ka danna shi Zai Mark Kamar Haka
Idan Yayi Daga Sama Zakaga Extract Sai ka Dannasa Zakaga Yabudema Kamar Haka
Sai kai mark Na Akwati Sai Ka Danna Extract Zaiyi Loading Zaikai 100 Sai Ka Danna Ok Shike Nan Ka Gama
Add Comment