Muhawara

Yadda wasu daga cikin shugabanni a Nigeria ke yin kuka idan suka tuna yadda talaka ke shan Wahala

Kwankwaso

Cikin Waɗannan Hotuna akwai shugaban Nigeria muhammadu Buhari da kuma Atiku Abubakar da kuma Shehin Malami Farfesa Isa Ali Pantami harma da tsohon Gwamnan Kano Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.

Tambayar Itace Me wannan Kukan Yake Nufi ?

Buhari
Atiku
Kwankwaso
Isah Pantami