Wasanni

Yadda Wasan Madrid da Man. United Ya Kaya

A yau ne aka buga wasa tsakanin kulaf biyu Man. United da Real Madrid 

Wasan dai anfara bugasane da karfe goma na dare inda akai kusan minti 44 ba wanda yasamu nasarar jafa kwallo raga sai a kusan minti 45 dan wansan Manchester United ya jefa kwallo raga.

Dan wasan da ya fara jefa kwallo raga lingard a 45mnt.

 

An juya hafta da kwallo daya a ragar Real Madrid inda a minti 69 dan wasan madrid ya farke kwallon.

Casemiro dan wasan madrid da ya farke kwallo.

Sai a minti 85 Oscar dan wasan madrid ya sami yellow card ?.

Har dai aka tashi daga wasan ana 1-1 akaje penalty ananne wasa yasha bam ban inda dai daga karshe Manchester United suka lashe wannan wasa.

 

Shin meye ra’ayinku sai munji daga gareku.

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.