-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Yadda Wani Maaikacin Npower Ya Rataye Kanshi Ya Mutu Har Lahira


0 673

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

A makon daya gabata ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata dakatar da aikin matasa masu moriyar N-Power wanda aka dauka a shekarar 2016 a karshen wannan watan.

Hakanan gwamnatin ta bayyana cewa wanda aka dauka a shekaru 2 da suka gabata suma zasu gama tasu ankarshen watan Yuli.

Saidai gwamnatin ta bayyana cewa zata kuma dauki karin matasa Dubu Dari 4.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 643

- Advertisement -

Zuwan labarin sallamar aikin ya zowa wasu ma’aikatan N-Power dake cin gajiyar lamarin a yanzu da mamaki sosai. Musamman wanda basu yi tana din komai ba duk da yake cewa sun san aikin bana dindindin bane.

Haka ne tasa Daya daga cikin irin wannan matasa dake cin gajiyar N-Power a yanzu yanke shawarar kashe kanshi. Lamarin ya farune a garin Ibadan na jihar Oyo, kamar yanda ma’abocin dandalin Twitter,  Iyalukwa Timothy ya bayyana.

An dai ga hoton matashin da ba’a bayyana sunanshi ba a rataye. Sai muce Allah shi kyauta.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.