YADDA AKE USING Da SIM FIYE DA BIYU A WAYA MAI SIM DAYA

19 246

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

GTBank Wins Nigeria’s Best Bank & Africa’s Best Bank…

1 of 9
YADDA AKE USING Da SIM FIYE DA BIYU A WAYA MAI SIM DAYA
.
1.Idan misali kana da SIM din Etisalat, Airtel da
kuma MTN, kuma gashi wayarka SIM daya
take amfani dashi, kuma kai kana bukatar ka
amsa kira daga layikan gaba daya.
 Ga yadda
zakai duk ka dinga amsa kiran layukan, a wayar
taka ta hanyar amfani dalayi 1. 
– Saka layin da
zaka ajiye a Kasa, se kadanna 
**62*lambar layin da zaka bari awayar#. 
Misali; kana da M.T.N da
Airtel kuma MTN din kakeso ka bari a wayar to
kawai se ka fara sa Aitel din 
ka danna**62*Lambar MTN din# call. kana
gamawa se ka cire Airtel din ka sa Kasa MTN
shike nan ka gama duk wanda ya kira Airtel dinnaka kiran zai shigo wannan wayar da layin MTN
dinka yake ciki. Idan kuma kana son ka koma
karbar kiranka a daya layin kawai sai ka sashi a
wayar ka danna #21# se ka danna madannin
kira/call key shhi ke na. 
Rubutawa 
Garba Ibrahim bizi

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: