Yadda aka sassari Uba da Dansa a Kano bayan bindiga taki cinsu
Wasu rahotanni na yawo a kafafen sadarwa cewa a daren Lahadi wasu yan bindiga sun je gidan wannan mutumi, Alhaji Muhammadu Jali dake karamar hukumar Sumaila a jihar Kano a inda sukayi ta harbin sa shi da dansa amma bindigar ta ki tashi.
Majiyar Hausa times ta ruwaito cewa ganin haka sai ‘yan bindigar sukayi ta saran su.
A inda a sakamakon haka Uba da Dan nasa suke jinya a asibitin garin Sumaila.
Me zaku ce?
Add Comment