Labarai

Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Tsohon Mataimakin Gwamnan Kaduna, Bala Bantex

An gudanar da jana’izar marigayi mataimakin Gwamnan jihar Kaduna, Barnabas Yusuf Bala Bantex yau a Manchock dake karamar hukumar Kaura.

Malam Nasir El-Rufai da mataimakiyarsa Dr. Hadiza Balarabe ne suka jagoranci tawagarsa Gwamnatin jihar.

Daga cikin tawagar akwai Hajia Aisha (Ummi) El-Rufai, da Alh. Lamido Balarabe, da Sanata Suleiman Kwari da kuma Sanata Uba Sani, sai kuma kwamishinoni da sauran abokan aikin marigayin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: