Wato wannan bawan Allah da kuke gani yafito ne daga yankin taraba a wani qauye wadda yakashe iyayensa da matarsa ya kuma gudu da dukiyarsu wadda a hanya 6arayi suka
Tareshe sukamar dukan Tsiya hadda karaya a qafarsa halin yanxu yana yashe a gefen kwari bakin Tashan dukku Dake garin gombe
Rayuwa kenan duniya tafi gabaruwa jima
Allah ya rabamu da iyayenmu lapia wadanda sukeda irin wannan tunanin a zuciyarsu kuma irin karshen wannan ko zai zame musu darasi gashinan da ransa yanxu ko magana baya iyayi amma mutane suna Allah wadai dashi Allah kasa muyi kyakkyawan karshe…….
Add Comment