Yayin da wasu daga cikin mu talakawa ke jefawa junan su munanan kalamai akan ‘yan siyasa, a nan shugaban kasa Muhammadu Buhari da dan takarar shugaban kasa karkashin Jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar dama sauran ‘yan takarar shugaban kasa ne suka kara sanya hannu a karo na biyu akan zaman lafiya a yayin gudanar da zabe da bayan an gudanar da zabe.
Dukkan su an buno su cikin fara’a da juna.
- Advertisement -
Daga Comrade Salim Abubakar Imam Jingir