Labarai

Ya Kamata Farashin Litar Man Fetur Ya Haura Naira 280, Cewar Babban Manajan NNPC, Kyari Mele

Daga Ibrahim Da’u Mutuwa Dole
Babban Manajan Daraktan Kamfanin Man Fetur na Nijeriya, Mele Kyari, ya ce farashin man fetur ya kamata ya fi naira 280 a kowane lita.

Masu karatu me za ku ce kan hakan?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: