Labarai

WATA SABUWA: Tsagerun Matasan Yarbawa Masu Son Raba Nijeriya Sun Fitar Da Samfurin Kudinsu

Kungiyar wasu tsagerun yankin Yarbawa masu son raba Nijeriya a ba su yankin su sun fitar da samfurin kudin su wanda za su rinka amfani da su a yankin su zalla.

Kungiyar ta yi wa kudin lakabi ‘fadaka’ ma’ana azurfa.

Kasar Hausa ko mene ne ra’ayinku?

Daga Kamalancy

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: