Wata Sabuwa: Koriya Ta Sake Harba Makamai Masu Linzami


0 159

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ƙasar Koriya ta Arewa ta harba wani makami mai linzami matsakaici zango a gabashin yankin.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 607

- Advertisement -

Kamar yadda kanfanin dillancin labaran Koriya ta Kudu Yonhap ta rawaito, a labaran da aka samu daga ma’aikatar tsaron ƙasar Koriya ta Arewa ta harba makamai masu linzami daga garin Wonsan zuwa gabashin gulf ɗin yankin.

An bayyana cewar ta harba makaman ne da misalin karfe 09 da minti 06 agogon ƙasar. Kawo yanzu dai ba’a samu cikakkiyar bayani game abubuwan da makaman suka ƙunsa ba.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.