Wata Matashiya Ta Bada Gudummawar Abaya 100 Ga ‘Yan Gudun Hijira A Jihar Yobe

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Saf’one Sani Imam
Wata matashiya mai suna Halima AbdurRauf ta bada gudummawar riga abaya guda ɗari ga ‘yan gudun hijira a jihar Yobe, don gudanar da shagalin bikin sallah.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 773

Muna Addu’a Ya saka mata da alkairi, Allah ya kara buda mata ya kara mata karfin gwiwa na irin wannan ayyukan alkairi.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: