………….NISHADI…………….
Wata mata ce tana yin cincin na siyarwa amma kullum idan ta tashi sai ta ga babu wani cigaba, ma’ana babu riba ko kadan. Sai ta yanke shawara ta zauna cikin dare ko bera ne yake yi ma ta barna ko zata kama shi. Haka akai kuwa cikin dare kawai sai ta ji ana ta kurmus kurmus, cikin sauri ta haska fitila kawai sai ta ga mijinta ne yake ta faman tauna, suna hada ido da shi, sai yace: “Na ci na Hamsin”
In Kece Mai Zakiyi Masa
Yi Comment A Chan Kasa
Haiman Khan Raees @HaimanRaees
Add Comment