Muhawara

Wata Masifa Ta Bullowa Al’ummarmu Wadda Qalubale Akan Iyaye Har Yanzu Basu Sani Bah

Abinda Ya Matukar Girgizani Ya Faru A Makarantar Sakandire Neh Wadda Bai Kamata Na Ambaci Sunanta Bah

Daga Balarabe Muhammad

Wata Yarinya Ceh Er SS 2 Tayi Laipi Har Takai Ga Malaminsu Ya Saka Hannu Ya Fara Dukanta Cikin Mamaki Sai Ga Jini Nan Yana Zubowa Daga Hannunta Dole Aka Kamata Aka Kaiwa Principal Yarinyar, Take Wannan Principal Din Ta Tilasta Mata Cire Rigarta.

Tana Cirewa Abin Mamaki Wallahi Wannan Instrument Neh A Cikin Damtsen Hannunta Yake Jini…

Kunsan Meye Shi?
SunanShi IMPLANT Ana Ampani Dashi Domin Saduwa Tsakanin Namiji Da Mace Ba Tare Da Daukar Ciki Bah Kuma Yana Iya Zama Har Shekara 3 A Jikin Wadda Aka Sakawa…
Da Aka Matsa Yarinyar Sai Take Cewa Ai Ba Ita Kadai Bace Mai Shi A Jikinta A Binciki Sauran Daliban..

Nan Da Nan Aka Fara Caje Wallahi En Sakandare Sai Da Aka Samu Mata Akalla 40 Suna Dashi A Hannunsu.

Dan Allah Idan Ba Mace Mazinaciya Ba Me Yahada Budurwa Da Wannan Abu?

Dan Allah Yarinyar Da Bata Gaza Shekara 17 Ba Mai Ya Hadata Da Wannan Abu?

Idan Akayi Shiru Aka Zuba Ido Ya Kuke Ganin Tarbiyyar Yara Zata Kasance Nanda Wasu Shekaru Masu Zuwa?

Iyaye Kun Manta Neh Da Hakkin Yaranku Akanku Na Tarbiyantar Dasu Da Kuma Tambayoyin Da Dole Sai Kun Amsa A Lahira?
A Matsayinka Na Likita Koh Nurse Wacce Riba Gareka Dan Ka Lalata Tarbiyyar Mace Bayan Kaima Zaka Haipa?

Keh Kuma Da Aka Saka Miki Kike Zinace Zinace Ya Zaki Kalli Ubangiji In Ya Karbeki A Wannan Hali.

Abin Pah Ba Qaramin Bala’i Baneh Wallahi
MAFITA Iyaye Ku Saka Ido Akan Tarbiyyar Yaranku Da Duk Wani Motsi Nasu…
Dan Allah Duk Macen Da Ta Samu Miji Ayi Mata Aure Zai Rage Wannan Masipu.
A Da Muna Ganin Lalacewar Tarbiyyar Ta Tsaya Iya Kan Matan Jami’a Toh Yanxu Har Da Y’an Sakandire Dan’uwa Y’arka Tana Zuwa Qanwarka Tana Zuwa Nima Kuma Haka
Ya Kamata Mu Nemarwa Kanmu Mafita.