-Advertisement-


Wasu Mutane Cikin Dare Sun Farfasa Motocin Mutane A Tsakiyar Birnin Kano


0 431

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wasu mutane da ake zargin matasa ne, sun bi dare sun farfasa motocin mutane a unguwar Marmara dake tsakiyar birnin Kano.

Lamarin dai ya auku ne a jiya, inda aka wayi gari da ganin a kalla motoci guda talatin da suke kwana a titi an farfasa musu gilasai.

Mutanan unguwar da abin ya faru, sun nuna damuwa da yadda ake samun ayyukan miyagun mutane cikin dare a wannan lokaci.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 608

-Advertisement-

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.