Labarai

Wasu Jami’an Hukumar EFCC sun lakadawa abokin aikinsu na Jaki har ya rasa ransa a Sokoto.

Wasu Jami’an Hukumar EFCC sun lakadawa abokin aikinsu na Jaki har ya rasa ransa a Sokoto.

 

Rahotonni sun bayyana cewa, Abel Isah ya rasa ransa bayan takkadama data shiga tsakaninsa da wasu nagaba dashi a Hukumar, bayan an kama wani mai lefi suka Kuma debe wasu kayayyaki na mai Laifin, inda suka tursasawa Marigayin daya sanya hannu kan wata takarda shikuma yaki yadda ai al’mundahanar dashi.

 

Jami’an da ake zargin sun ha’da da Apata Odunayo da Ogbuji Tochukwu.

 

Tuni EFCC ta mikawa Hukumar ‘Yan Sanda Jami’an dan fa’dada Bincike.

 

#TushenLabari: Punch Newspapers