Wasu ƴan bindiga da ake zargin makiyaya ne Sun kai Hari ga tawagar Samuel Ortom Gwamnan jahar Benue

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wasu fusatattun ƴan bindiga sun kaiwa gwamna Benue wato Samuel Ortom hari a hanyar sa ta Makurdi/Gboko dake karamar hukumar mulki ta Makurdi, a ranar Asabar.

Jaridar channels ta tattauna da wani makusanci Gwamnan inda ya bayyana yanda lamarin ya faru dasu a hanyar su a yayin Kaddamar da harin.

“yan bindigar akalla zasu kai su goma sha biyar kuma sun fito ne ta gefen wani kogi inda muka gansu ba zato ba tsammani” inji shi.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 732

Saidai jami’ai namu tuni suka yinƙuro domin bawa Gwamnan kariya ta musamman inda har mukayi nasarar barin gun dashi batare da ko ƙwarzane ba.

Daga El farouq jakada

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: