Wasan Sallah Na Mawaka: S.I. MEDIA AND ICT SERVICES da Hadin Gwiwar SHOPRITE


2 2,273

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

WASAN SALLAH! WASAN SALLAH!!

S.I. MEDIA AND ICT SERVICES da Hadin Gwiwar SHOPRITE sun Shirya Wasan Sallah don bawa Mawaka da Jarumai damar gabatar da wakokinsu a gaban Dubunnan Masoyansu cikin bukukuwan Sallah da hakan zai basu damar a kara sanin su.

Sannan bayan taron akwai hirar awa 1 a gidan Radio ga duk Wanda ya Shiga wannan wasan Sallah.

Akwai Form da za’a siya akan N2,000.

KARIN ARMASHI:

Za’ai wannan wasa tareda Fitattun “YAN FILM Kamar: Ali Nuhu, Adam Zango, Maryam Yahaya, Baba Ari, Daushe, Bosho, ” “Yar Auta, Hadiza Gabon, Amina Amal, Kaura Entertainment, Dorayi Entertainment da sauransu

MAWAKA na Hausa, Turanci, Hip Hop da Nanaye Kamar: Umar M. Sharif, Nura M. Inuwa, Whizkid, Hamisu Breaker, Maryam Fantimoti, Malik Fresh, BOC, DJ AB, Kebbi Art, Murja Baba, Naja’atu Ta’annabi da sauransu

MANUFA:

Hada alaka ta musamman da Kana
nan Mawaka da Jarumai
Mawaka har Jarumai Masu tasowa.

Kuma akwai damar ganin ” yan Jaridu daga Kafofin Yada Labarai na gida Dana Waje da suma zasu nuna yadda suke aiki.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 317

- Advertisement -

ABIN LURA

Munada adadin Mutanen da Mukeso don haka a gaggauta siyan Form don muna samun adadin mutanen zamu siyarwar.

ZA’A GABATAR KAMAR HAKA:

RANA: Cikin Bukukuwan Sallah

WURI: SHOPRITE, KANO.

LOKACI: Karfe 12 na Rana zuwa 9 na Daren Kowacce Rana.

Don Siyan Form ko Karin Bayani a kira: ArewaBlog 08148337698

SAI MUN JIKU

NB:

Don Allah a yada don bawa Kananan Mawaka da Jarumanmu sanar Shiga wannan gagarumin SHOW!

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.