Insha Allah Idan Kuna Biye Damu Munfara Bayani Akan Yadda Zaka Sa User Uploader A Wapka Mai File Manager
To Zamu Cigaba Da Bayani
Idan Kagama Hada Duka File Uploader
Sai Kai Copy na Url Page din Kamar Haka
Amma Zaka Url Din akwai wasu nombobi kamar haka
http://9jafotal.wapka.me/site_16.xhtml?hash=251225b967f95ed2960c057231793e
To sai ka goge su url din ya dawo kamar haka
http://9jafotal.wapka.me/site_16.xhtml
to idan ka gama sai
Ka Dawo Admin Login Na Wapka Dinka Sai Kashiga Site din Kafin Kashiga Admin Mode Sai kai kasa Zakaga Souce code viewr
Bacin Kashiga Zakaga Yabudema Page KamaR Haka Sai Ka Shiga Advance Setting
Idan Kashi Advance Setting zakacikesa Kamar Haka
Bacin Kagama Cikewa Sai Ka Dannan View Souce Bacin Ya Bude Sai Kai Chan Kasa Zakaga Inda Ka Hada Uploader Dinka Zaka Dinga Ganin Sunansu Kamar Haka
idan Kunduba Zakuga Akwai Inda Nombobi Ne Nazagaye Da ja Wajan Value Zakuga Akwai Suna Kamar Image ko Music To dik dai sunan da kasa wako wace uploader shi zaka gani Kuma Kowace Uploader Akwai wayannan Nombobin
To Kawai Zamuyi Using Da Wayannan Nombobin
Wajan Saita Uploader Din

File Category ( Please select the right category otherwise file may be deleted )..
<select name=”p”>
<option value=”2″>–Select category–</option>
<option value=”XXXXX”>-Hausa Videos</option>
<option value=”XXXXX”>-Hausa Music</option></select>

Real File Name (optional):
<textarea name=”comment” rows=”7″></textarea>

To Idan Kayi Copy Nombobi Na Ko Wacce Uploader Sai Kaza Inda Akasa XXXX Dinnan Sai ka Gode Kasa Nombin Kowace Uploader
Sai Kuma Inda Akasa Site_ID Sai Kagoge ID Kasa Id din page din Da kakeso idan Mutu Yayi Upload Zai Kaisa Kokasa Na Page dinda Kasa Code Din
Insha Allahu Kagama Hada Uploader
Yanzu abinda yarage Shine Yadda Zaka fito da file din da akai upload ya dinga showing a Homepage da sauransu
allah yasa Angane Saikai Share Zuwa Facebook Sabi Da wasu Sukaru
Add Comment