Yau Insha allah Zanu Fara Bayanin Yadda Mutum Zai Fito Da User Uploader
Da Farko Idan Kaji Wapka Dinka Sai Kashiga New Page Kamar Haka
bayan kashiga zata budema Wani Shafi Sai Ka Cikesa Kamar Haka
Bacin Ka Cike Sai Ka Je Kan Page Din Dakai Create Mai Suna User Uploader Sai Kai Click akai Bacin Ya Bude Sai Ka Je File Manager
Bacin Kashiga File Manager Zai Bude Kamar Haka Wato Inda Zaka Create Na Directory
Bacin Kashiga Zai Nunoma Wajan Da Zaka Sa Sunan Directory Din Sai Kai Submit Bacin Kaga Hadasu Kamar Haka
Kamar Yadda Kuka Gani Akwai Gallery Da Music Image Amma Kafinsu Akwai Wani Rubutu Kamar Haka
DIR#1
To Wannan 1 Din Itace Id Na Wannan Directory Din Bacin Kaga Dik Hada Directory Din Zaka Ko Wanne ID Nasa Da Ban
Daga Nan Sai Ka Koma Shafin User Uploader
Bacin Nan Sai Kaje Uploader
Bacin Kashiga Zai Abudema Kamar Haka
Haka Zakabi Kowacce Directory Kayi Ta Yimata Uploader Kamar Haka
Zamu Ci Gaba A Kashi Na Biyu Kujiramu Nan Bada Dadewa Ba
Add Comment