Wannan Karon Gwamnatina Ba-Sani-Ba-Sabo, Inji Shugaba Buhari

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Bilya Hamza Dass

Shugaban kasar Nijeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana haka ranar Juma’a, 1 ga watan Maris lokacin daya karbi bakuncin wata tawaga a Ofishin sa dake Abuja.

Talla

Shugaban yana mai cewa “Shekaru hudun da zan yi na karshe, ina ganin zai yi zafi. Mutane na da mantuwa sosai shi ya sa a lokacin kamfen na yi magana akan ajandarmu,” inji shi.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 661

Shugaban ya bayyanawa tawagar tabbacin lafiyar shi domin idan suka lura da yadda ya zaga dukkan kasar nan lokacin yakin neman zabe ciki har da birnin taryya Abuja.

Daga karshe Sakataren gwamnatin tarayya Mustafa Bos yayi jawabi amadadin sauran jami’an.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: