DA ƊUMI-ƊUMI | Wani matashi dake karatu a jami’ar gwamnatin tarayya dake birnin Dutse a jihar Jigawa, ya kashe kansa saboda budurwar sa ta yaudare sa.
Wata majiya ta bayyana cewar matashin ya kashe kansa ne sakamakon yaudarar da budurwar wacce take karatun IJMB a makarantar tayi masa.