Browsing Category
Wakokin Siyasa
[MUSIC] Atiku Jagoran Mu Gashi Yadawo -Alphazazee Sarkin Mawakan Alh Atiku Abubakar
Wannan waka anyita ne domin taya Murnar dawowar wazirin Adamawa (Alh Atiku Abubakar) gida bayan kwashe loquta masu yawa a kasar Dubai.
Kadan daga cikin waqar:-
1- Burin Masoyi ya…
Read More...
Read More...
[Music] Ina Jar Miyar Take -Alphazazee Sarkin Mawakan Alh Atiku Abubakar
Wannan waka anyita ne saboda tunasar da al'ummar Najeriya musamman yankin Arewa akan alqawarin da Gwamnatin Maja tayiwa talakawa tareda alqawarin shan Jar Miya, shin talakawa kun sami…
Read More...
Read More...
[Music] Rarara -Basa Fahimta Kuma Basa Da Gwanewa
Sabuwar wakar Rarara mai suna " Basa Fahimta Basa Da Ganewa " to rarara ya sheko wata domin jin dadin yan gandujiyya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
- Basa fahimta kuma basa da…
Read More...
Read More...
[Music] Abubakar Sauti -APC Ta Gazayin Komai
Sabuwar Wakar Abubakar Sauti mai suna " Apc Ta Gazayin Komai " to kuna ina yan adawar apc wai shin da gaske ne apc ta gazayin komai.
To kuzo kuji mai mawakin yake fada a wakar tasa…
Read More...
Read More...
[Music] Abubakar Sauti -Yawale Mayen Jirgi
Sabuwar Wakar Abubakar Sauti mai suna " Yawale Mayen Jirgi " to ko waye yawalen ku biyoshi a wakarsa ta domin jin abinda yake cewa a cikin wakar tasa.
Hmmm su yawale ai banga laifin…
Read More...
Read More...
[Music] Aliyu Sharba -Duniyar So
Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna " Duniyar So " to kuna ina masoya aliyu sharba sharba family abuja da na ko ina kuzo kuji abinda mawakin yazo dashi a acikin wakarsa.
GA KADAN…
Read More...
Read More...
[Music] Abubakar Sauti -Mulkin Baba Dogo
Sabuwar Wakar Mawaki Abubakar Sauti mai suna " Mulkin Baba Dogo " to kuna ina masoya kuzo ku saurari taku daga bakin mawakin wanda yazo domin ya faranta ranku.
To kuzo kuji mai…
Read More...
Read More...
[Music] Rarara -Oyoyo Baba Ganduje
Sabuwar Wakar Rarara mai suna " Oyoyo Baba Ganduje" To kuna ina masoya ganduje gafa taku tasamu domin jin dadinku daga bakin dauda kahutu rarara.
Tofa oyoyo baba.
Kotunma kai ta…
Read More...
Read More...
[Music] Rarara -2-0 ( Biyu Ba Ko Daya ) Full Audio
Sabuwar wakar rarara mai suna " 2 - 0 " tofa gaskiya rarara baya daga kafa kokadan ko nace baya dagawa yan kwankwasiyya kafa sam.
Hmmm a kotun ma ba riba tsabar iya shege na rarara…
Read More...
Read More...
[Music] Rarara Ft Ado Gwanja x Jadda -A Kotunma Gandujen Ne Dai
Sabuwar Wakar rarara da ado Gwanja da Jadda Garko mai suna " A Kotunma gandujen ne Dai " wannan wakar anyita bayan kotu ta tabbatar da cin zaben gwamanan kano ganduje.
Inda abin…
Read More...
Read More...
[Music] Rarara -Baba Buhari Shari`a
Sabuwar Wakar Rarara mai suna " Buhari A Shari'a " wannan wakar yayita domin jin dadin masoya baba buhari na wannan lokacin.
Apc ce Sama
Pdp Ta Buga
Ashe Buhari muke kallo…
Read More...
Read More...
[Music] Alhaji Shehu -Classic Yazama Rep
Sabuwar Wakar Alhaji Shehu mai suna " Classic Yazama Rep " wannan wakar ta siyasa ce domin nishadantar da masoya wannan rep din.
To kuna ina zamfarwa shiyar mafara kuzo ga sabuwar…
Read More...
Read More...
[Music] Rarara -Sai Gandujen Dai
Sabuwar Wakar Rarara da yayiwa Gwamna ganduje ta ranar rantsuwa mai suna " Sai Gadujen Dai " to kuna ina yan gandujiya gafa taku domin kuje kuyi nishadi da kuma bikin rantsuwa 2019.…
Read More...
Read More...
[Music] Dan Musa Gombe -Jana`izar Bindow Da Rarara
Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe mai suna " Jana'izar Bindow Da Rarara " wannan wakar yayita ne akan irin rashin jin dadin mulkin gwamna bindow da kuma wata waka da rarara yayi to kuna ina…
Read More...
Read More...
[Music] Shinkon Waka -Ga Sako Ga Janar Buhari
Sabuwar Wakar Mawaki Abubakar Shinkon Waka mai suna " Sako Ga Janar Buhari " wannan wakar yayitane akan shugaban kasar najeriya janar buhari domin tuntar dashi akan wasu a bubuwa masu…
Read More...
Read More...