Shahararren mawakin zamani na Hip-hop na Hausa, Nazir Ahmad Hausawa ya ce wakokin na kara samun karbuwa, a kasashen yammacin duniya, musamman Amurka.
Nazir Ahmad Hausawa, wanda ake yiwa lakabi da Ziriums, mawakin Hausa hip-hop ne da ya kwashe shekaru kusan biyar a Amurka.
To ko mene ya sanya wakokin na Hausa Hip-hop kara karbuwa?
Add Comment