Sabuwar wakar yabon Annabi (S.A.W) wacce mawaki Sadam SD ya rera .
Wannan waken na yabo anyishi abisa yadda ya dace ta yadda a ciki aka ringa zayyano Mu’ujizozinshi da kuma yadda duniya tayi farin ciki da samunshi.
Lambar wayar mawaki 09161229362 , 08022080019.
Add Comment