-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

WAIWAYE: Takaitaccen Tarihin Janar Sani Abacha


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

WAIWAYE: Takaitaccen Tarihin Janar Sani Abacha

An haifi Janar Sani Abacha ranar 20 ga watan Satumbar shekarar 1943 a cikin garin Kano.

Ya yi makarantar Firamari ta City Senior Primary School, Kano, Government College, Kano, 1957-1962, Kwalejin horas da sojoji ta Kaduna
Najeriya, 1962-1963.

Sannan ya wuce kwalejin Horas da Sojoji ta Aldershot dake Ingila, 1963, Kwalejin horas da dakarun kasa ta Warminster, ta Birtaniya 1966, 1971 Kwalejin sojoji ta Jaji dake Kaduna Nijeriya,
1976, Kwalejin nazarin manufofi da tsara dabarun
mulki ta Kuru, Jos, 1981, ya yi kuma wasu kwasa-kwasai da suka shafi harkar tsaro a
Canada, Amurka a shekarar 1982.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 9

- Advertisement -

Tun daga juyin mulki na farko a Nijeriya a shekarar 1966 janar Sani Abacha ke taka rawar gani sai wanda aka yi wa Shagari da na Babangida da kuma wanda yaiwa Cif Ernest Shenakon.

Allah ya yiwa Janar Sani Abacha rasuwa ranar 8 ga watan Yuni shekarar 1998 yana da shekaru 54 da haihuwa sakamakon ciwon zuciya.

Ya rasu ya bar mata daya Hajiya Maryam Abacha da ‘ya ‘ya tara mata uku da maza shida.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: