Wacece Dr Hadiza Balarabe Yar Takarar Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna?

1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Wacece Malama Dr Hadiza Balarabe Yar Takarar Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna ?

Daga Ishak Galadima

Talla

?Karamar Hukumar Ta : Sanga Daga Kudancin Kaduna .

? Kabilar Ta : Numana/Gwantu

? Aure : Tana Aure Ga Alhaji Abubakar Lamido Balarabe.

Talla
Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 9

? Addinin Ta : Musulunci

?Shekarar Haihuwar Ta : 1966

? Ilmin Ta : Likitanci Karatu A Jami’ar Maiduguri, Inda Ta Kammala A Shekarar 1988.

? Wureren Da Tai Aiki Da Mukamai :
1. ABU Teaching Hospital Zaria Inda Ta Bari A Shekarar 2004.
2. Darakta A Maaikatar Kula Da Lafiyar Alumma Na Abuja Daga Shekarar 2004.
3. Shugaban Hukumar Lafiya Ta Jihar Kaduna Matakin Farko (PHC) Daga 2016 Zuwa Yau.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: