Browsing Category
Hausa Films
[Fim] Dan Kuka A Birni 1-4 Full Hausa Fim 2018
Sabon fim dinnan da kuke jira mai suna " Dan Kuka" A birni ya fito domin nishadantar da masu kallon fina-finan hausa.
JARUMAN FIM DIN:-
Adam Zango,Ado Gwanja, Horo Dan Mama,…
Read More...
Read More...
[Film] Meerah 1-4 Full Hausa Fim
Cigabn fim din nan mai suna " Meerah 1&4" wanda kuka dade kuna jira domin samun nishadi da sauransu kawai ku biyomu domin dauko wannan fim din ku kalla.
Jaruman :-
Adam A…
Read More...
Read More...
[Film] Sagegeduwa Full Hausa Fim 1-4
Sabon fim din hausa wanda kuka dade kuna jira mai suna " Sagegeduwa " fim ne wanda zakuga yadda ake soyayya nishadantarwa harma da fadakarwa.
Jaruman Wannan Fim:-
Ali Nuhu, Abba…
Read More...
Read More...
[Full Film] Mai Kyau 1to4 Hausa fim 2018
Sabon hausa fim mai suna " Mai Kyau " Shirin kamfanin Abnur Entertainment wanda suka saba kawo muku fina finai masu kayatarwa.
Jaruman Fim din sun hada da-
Ali Nuhu
Fati Washa…
Read More...
Read More...
[Full Film] Matar Mamman 1to4 Hausa Fim
sabon fim din hausa mai suna "Matar Mamman " shirin kamfanin Asnanic Movietone Wanda ya hada manyan jarumai kamar haka:-
Ali Nuhu
Hadiza Gabon
Hafsat Idris Barauniya
da dai…
Read More...
Read More...
Hausa Film: Saudat 3-4 Complete Sabon Shiri
Sabon Shiri daga Kamfaninku TJ MULTIPURPOSE CONCEPT, ku kasance damu don ganin yadda zata kaya a wannan shiri.
Shiri mai dauke da ban dariya bar kwanci nishadantarwa da dai sauransu.…
Read More...
Read More...
Huasa Fim: Saudat Complete 1&2 Sabon Shiri
Sabon Shiri daga Kamfaninku TJ MULTIPURPOSE CONCEPT, ku kasance damu don ganin yadda zata kaya a wannan shiri.
Shiri mai dauke da ban dariya bar kwanci nishadantarwa da dai sauransu.…
Read More...
Read More...
Hausa Film: Cigaban Shirin – Kalan Dangi Part 2
Ga masu bukatar kallon cigaban shirin kalan dangi wato 3&4 to ga na Hudu yanzu mun kawo muku Sai kusha kallo lafiya
Shin a baya ina kuka tsaya sai ku cigaba da kallo lafiya.…
Read More...
Read More...
Hausa Film: Cigaban Shirin – Kalan Dangi Part 1
Ga masu bukatar kallon cigaban shirin kalan dangi wato 3&4 to ga na ukunsa yanzu mun kawo muku kafin nan mu kawo na hudun.
Shin a baya ina kuka tsaya sai ku cigaba da kallo…
Read More...
Read More...
Ciki Da Raino 3-4 Sabon Hausa Fim Complete
To jama’a masu kallon shirin fina-finan hausa yau ga naku ya iso gareku wato fim din da kuka jima kuna jira mai suna ” CIKI DA RAINO ” fim mai dauke da barkwanci da ban dariya.…
Read More...
Read More...
Ciki Da Raino1-2 Sabon Hausa Fim Complete
To jama'a masu kallon shirin fina-finan hausa yau ga naku ya iso gareku wato fim din da kuka jima kuna jira mai suna " CIKI DA RAINO " fim mai dauke da barkwanci da ban dariya.…
Read More...
Read More...
Video: Kada Wanda Ya Kara Cina Gyaran Turanci – Inji Adam A Zango
Fitaccen jarumin wasan kwaikwayon Hausa na Kannywood kuma mawaki Adam Abdullahi Zango ya gargadi mabiyansa a shafukan sada zumunta da su daina cinsa gyara a yayin da furta ko ya rubuta…
Read More...
Read More...
Full Film: Kisan Hutu 1-2 – Sabon Hausa Fim 2017
Sabon shirin Hausa film kenan mai suna Kisan Hutu Wanda film din yake dauke da chakwakiya a cikinsa.
Inda zakuga jarumi Ali nuhu yake yiwa mahaifinsa Allurar Mutuwa akan wani dalili.…
Read More...
Read More...
Film: Kalan Dangi 3-4 – Sabon Hausa Film 2017
To ina ma abota harkar kallon fina finan hausa a yau ne zaku iya kallon film din kalan dangi a wayoyinku da kuma talabijin domin ku kalla sabi daku.
Kalan dangi film ne da kukajima…
Read More...
Read More...
Film: Kalan Dangi 1-2 – Sabon Hausa Film 2017
To ina ma abota harkar kallon fina finan hausa a yau ne zaku iya kallon film din kalan dangi a wayoyinku da kuma talabijin domin ku kalla sabi daku.
Kalan dangi film ne da kukajima…
Read More...
Read More...