Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Dadin Kowa
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 92 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu. ACIKIN WANNAN SATIN: Madam Gloria da Daniel sun shiga tsaka mai wuya, hakan ya sa suka yanke shawarar…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 91 Arewa24
Domin kallon cigabn shirin dadin kowa sabon salo na satin da ya gabata, ku kasance damu. A CIKIN WANNAN SATIN:- Ana wata ga wata, an fara takun saka tsakanin Madam Gloria da…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu A CIKIN WANNAN SATIN:- Gwarama ta barke a gidan Malam Musa bayan da ya bukaci Baraka ta dauko masa kudin…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 89 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu a koda yaushe. ACIKIN WANNAN SATUN: Ta faru ta kare, domin Adama ta sanar da Hannatu dalilin hidimar da…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 88
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu. ACIKIN WANNAN SATIN:- Kawai ku biyomu domin ganin yadda zata kasance a cikin shirin. Asha kallo…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 87 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa sabon salo na satin da ya wuce. ACIKIN WANNAN SATIN A yayin da Kamaye ya fado daga saman bene ya wuce cikin injin markada siminti, bayan an…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 86 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya gabata. ACIKIN WANNAN SATIN:- Adama ta fara lallaba hannatu ta hanyar ba ta duk abin da take so, kama daga kana bin sha zuwa…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 85 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu. ACIKIN WANNAN SATIN: ADAMA ta matsa akan maganar HANNATU. AYUBA MAIGADI yayi halin nasa, amma kuma a…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 84 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu. ACIKIN WANNAN SATIN: Tirka tirka ta balle a gidan Malam Musa Tsohon Soja bayan da aka nemi wayar Baraka…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 83 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu: ACIKIN WANNAN SATIN:- A lokacin da Hansatu ke murnar dawowarta gidan mijinta da ta jima tana biko wato…
Read More...
Read More...
VIDEO: Dadin Kowa Sabon Salo Episode 82 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu. ACIKIN WANNAN SATIN: Madame Gloria ta riga ta gaji da ciyar da mijinta Daniel da ‘yarta Stephanie, ba…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 81 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu. ACIKIN WANNAN SATIN:- A yayinda Kawu Malla yake neman kudin da za’a yi wa Bintu aiki, ciwon nata ya ci…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 80 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin sai ku biyomu ACIKIN WANNAN SATIN: Da sanyin safiya Kyauta Dillaliya ta dauki Madu ta nufi gidan Madam Gloria ranta a bace, bayan…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Sala Episode 79 Original
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu. ACIKIN WANNAN SATIN Abubuwa goma da ashirin a kan Kamaye. Da biyan kudin wuta zai ji ko da dawainiyar…
Read More...
Read More...
[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 78 Arewa24
Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu. ACIKIN WANNAN SATIN: Yayin da Malam Musa yake neman dalilan da zai fadawa Baraka domin shawo kanta game…
Read More...
Read More...