Videos

Video: Gwanja Ft Horo Dan Mama – Yan Mata Girgiza Nan New Style

Tofa makadin mata koko nace mawakin mata kai kullin baka da waka sai wake mata shin meye dalilin haka. 

Gwanja kenan yayi da yasa hula da jallabiya a cikin mota tare da babban abokinsa wato Horo dan mama sun cashewa da wakar yan mata girgiza nan.

 

Wannan wakar dai sun yitane tare da jarumi kuma mawaki Adam zango wadda wannan wakar ansata ne a cikin film din Dan kuka a birni.

To Allah dai ya kyauta

 

DOWNLOAD VIDEO HERE

 

Yadda Zakai Download Video Daga Youtube da Kowace waya

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.