A Cigaba da gasar da adam zango yasa a kan wakar nan mai suna Zancen Soyayya Ku Dakkota Anan inda har yanzu ana nan ana gwabazawa inda a kalla kusan Guda 20 akai ana sa ran suwaye zasuyi nasara a wannan gasa.
Inda Maza da mata ake ta kai kawo domin ganin kowa ya lashe wannan gasa Mata Nayi Maza Nayi Wasu kuma Mata da maza sukeyin gasar tasu.
Shin mai zakuce akan wannan gasar da akasa Musamman wanda suka samu shiga wannan gasar.
Ga dai kadan daga cikin Rawar da ake ta kai kawo
Maza
Mata
DOWNLOAD AND SEE OTHERS COMPETITION HERE
Kuyi share zuwa ko ina
Add Comment