Daliban ABU Zaria sun bawa mawaki ado isa gwanja lambar girmamawa.
Mawaki ado isa gwanja dai ya kasance mawaki kuma jarumi a fanin fina-finan hausa kuma ya samu karbuwa a wajan mutane musamman ma a wajan mata sabi da iya yimusu abinda sukeso.
Ya fara karbuwa a wajan mazane yayin da yayi wani film nasa mai suna Dan Kuka A Kauye inda yanzu ake kan aiki Dan Kuka A Birni sabi da nishadantar da masoy.
Kuma Mawakin ya kara da cewa Iya mika godiya ta musamman ga daliban wannan makaranta Ta A.b.u zaria Da bashi lambar girmamawa Alhamdulillahi.
Mun samu wannan sanarwarne A shafinsa na Instagram
Ga Hotunan
Ga Bidiyon yayin da mata suke cashewa da wakar Kujerar tsakar Gida wakar ganja
Add Comment