Hausa Films

Video: Yan Boarding 1 & 2 Pulse Hausa

Yan Boarding Shirin Puluse hausa Nigeria wanda suke shiryawa domin nishadantar da masoyanta na koda yaushe.

Wannan film dinne zakuga yadda yan boarding mata suke rayuwarsu a cikin makaranta da kuma yadda masu yi musu aiki suke yi musu sata da kuma yadda kwartaye suke haurawa makarantar mata dan biyan bukatunsu.

A Gaskiya rayuwar mata a boarding tana da dadi bata da dadi sabi da yadda suke gudanar da zaman takewasu kuma suke dakko wasu halayan na mugunta sabi da kusan idan kaga Principal Mace tana mugunta to kabi sahu zakaga itama idan ba ai wasa ba boarding tayi.

Abin dai ba acewa komai kudai kawai ku kalli wannan film din mai suna yan boarding.

DONWLOAD VIDEO HERE

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement