- Advertisement -
Tofa adade anayi Sai gaskiya Sabon shirin Hausa film kenan Mai suna ” Wacece Sarauniya ” Tsakanin Fati Washa Da Hafsat Idris Bauniya acikin wannan shirin.
Gaskiya film din yazo da wani Abu Wanda mutum Sai ya kalla zai gane inda ya dosa.
Inda Jarumi Ali nuhu ya fito a likita
Sadik sani sadik ya fito a mutumin kauye.
JARUMAN FILM DIN SUNE
Ali nuhu
Sadik sani sadik
Rikadawa
Bakin wake
Fati washa
Hafsat idris barauniya
Da sauransu.
Inda zakuga ana rigima tsakanin Jaruma fati washa tare da hafsat idris barauniya kauye da birni.
Kawai kushiga wannan shafin domin dakko wannan tallan fim din.