Tattaunawa da ali nuhu akan film din mansoor wanda sukai da bbchausa
Directer Kuma Jarumi a cikin fina finan hausa inda suke tattaunawa akan shahararan film dinnan wanda aka fara Haskashi a Cinema’s da gidajen kallo dake Jahar Kano Da Kuma Abuja Kaduna.
Ga Dai yadda tattaunawar tasu ta kasance da Ma’aikatan bbchausa.
Add Comment