Assalamu alaikum yan uwa a yau ne muka zomuku da sunayen cinema’s da za’a Haska film dinnan wanda kuke jira wato “Mansoor”.
Wanda shi wannan film ya hada jarumai gasu kamar haka.
#Umar M Shareef
#Maryam Yahaya
#Ali Nuhu
#Baballe Hayatu
#Al-Mustapha
#da Sauransu
Ranar Da za’a haska shi 30th june 2017
Ga Sunayen Cinema’s Kamar Haka.
#Shoprite – Kano
#Country mall
#Da dik wasu manyan cinema’s da kuka sani
#Da kuma Gidajan kallon Ball
#Da Sauransu
Ku dai kalli video
VIDEO: Sunayen Cinema's Da Za'a Haska Film Din – Mansoor

Add Comment