A Jiya ne Akazo karshe gasar rawar wakar zance soyayya ta cikin film din gwaska wanda a kasa.
Jarumi adam a zango wanda shine jarumin wannan film din kuma directer kuma shi yasa wannan gasar ta wannan wakar.
Gasar wanda akasa tsakanin maza da kuma mata wanda kowanne a cikinsu za za zabi mutum uku wato.
Maza – 1 – 2 -3
Mata – 1 – 2 – 3
Ranar da da za’afadi wannan sakamko shine 22 ga wannan watan da muke ciki
Mun samu wannan sanarwarne daga bakin Adam zango a shafinsa na Instagram.
SEE MORE DANCE COMPETITIONS VIDEO
Add Comment