Kannywood Videos

VIDEO: Sanarwa Akan Gasar Rawa Ta Gwaska Return – Adam Zango

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna lafiya.

A yaune muke sanarmuku da cewa shahararran jaruminnan wato Adam A Zango yasa gasar rawa na wakar film dinsa mai suna ” Gwaska Return” domin sani yadda gasar take gashi kamar Haka.

 

 

DOWNLOAD VIDEO HERE

Ga Sanarwar:-

Wannan wakar da Adam A. Zango ya saka gasa a kanta.

Maza zasuyi mata group dance duk wanda sukazo na 1 suna da kyautar Naira Dubu dari da Hamsin Da T-shirt Na Gwaska. Na biyu 2 suna da Nair Dubu Dari Da kuma T-shirt na Gwaska. Na Uku 3 suna da Naira Dubu 50.

 

Mata kuma zasuyi Maming din wakar cikin shaukin soyayya duk wadda tazo na 1 tana da kyautar waya da kuma atamfa duda 3, da materials 2 da kuma Gyale guda 3. Ta biyu kuma tana da kyautar karamar waya da kuma atamfa guda 2, Material 2, da kuma Gyale 2. Ta Uku kuma tana da kyautar Atamfa guda 1, Material 1, gyale 1.

Za’a fara gasar ne yau zuwa sati biyu.

Ku Dako Wakar Gata:- MUSIC: Umar Mb – Zancen Soyayya ( Gwaska Return )

Zaku Iya post a page dinku na Instagram sai ku Rubuta Haka a Caption dinku.

#gwaskareturncompetition ko kuma ku turo ta Whatsapp line dinmu kamar haka

Whatsapp-+2348032863252

Allah Ya bawa mai rabo sa’a

 

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.