A yau ne mai girma shugaban kasa Muhammadu buhari ya fara aiki a office yau litinin 21/8/207 bayan ya dawo hada London.
Mai girma shugaban kasa ya shirya tsaf Dan fara aiki da kuma tabbatar da kara tsaro a kasar nan.
To mudai ba abinda zamuce sai dai muce Allah ka gyaramana wannan kasa tamu ya kuma taya buhari riqo.
Add Comment